iqna

IQNA

ta kasa
Alkahira (IQNA) A ranar Asabar 23 ga watan Janairu ne aka fara gudanar da gasar kur'ani ta kasa da kasa karo na 30 a birnin Alkahira, tare da halartar sama da mutane 100 daga kasashe 64 na duniya, a babban masallacin Darul kur'ani na kasar Masar da ke cikin hukumar gudanarwa a babban birnin kasar Alkahira.
Lambar Labari: 3490355    Ranar Watsawa : 2023/12/24

Tehran (IQNA) A mako mai zuwa ne za a gudanar da matakin farko na gasar haddar kur'ani ta kasa ta mata a kasar Jordan.
Lambar Labari: 3488263    Ranar Watsawa : 2022/12/01

Tehran (IQNA) Majalisar kur'ani mai tsarki ta kasa r Libiya ta gudanar da bikin ranar al'ummar kur'ani ta farko a ranar Litinin tare da aiwatar da shirye-shirye daban-daban.
Lambar Labari: 3488117    Ranar Watsawa : 2022/11/03

Tehran (IQNA) an shiga mataki na krashe na gasar kur'ani mai tsarki ta kasa r Iran karo na 44.
Lambar Labari: 3486729    Ranar Watsawa : 2021/12/26

Tehran (IQNA) a yau aka kammala taron gasar kur'ani ta kasa baki daya a kasar Iran.
Lambar Labari: 3485451    Ranar Watsawa : 2020/12/12

Tehran – (IQNA) an fara gudanar da gasar kur’ani mai tsarki ta kasa wadda ake gudanarwa  agidan talabijin na kasa kai tsaye a Maorocco.
Lambar Labari: 3484548    Ranar Watsawa : 2020/02/22